COMA' PROJECT – Telegram
COMA' PROJECT
143 subscribers
579 photos
22 videos
1 file
54 links
Download Telegram
Instead of terminating or invalidating the certification of Cotonou degree holders, it would be more beneficial to enroll them in a program that guarantees their admission to the 300 level in our universities while keeping their employment suspended until they complete their studies. I believe this approach is more advantageous.
Bayan kisan gillar da aka yiwa Mai Martaba Sarkin Gobir Alhaji Isa Muhammad Bawa, ƴan bindiga sun sake sace wasu mutane sama da 150 a yankin masarautar Gobir a daidai lokacin da ake jimamin mutuwar Basaraken.
Yadda aka yi hada-hadar kudaden waje zuwa Naira a kasuwar sauyin kuɗi ta Wapa da ke jihar Kano.
#premierradio #premierkano #premierradiong
Shugaban hukumar leƙen asiri ta Najeriya wato NIA Amb. Ahmad Rufa'i ya gabatar wa Shugaba Bola Ahmad Tinubu da takardar murabus daga mukaminsa.
Director General, National Intelligence Agency NIA, Amb. Ahmed Rufai Abubakar tenders resignation to President Bola Ahmad Tinubu
The Apex Bank of Nigeria (CBN) has been dragged to National Industrial Court (NIC) by over 100 of its staff that were recently sacked under the bank’s re-organisation strategy by President Bola Tinubu’s Administration, demanding payment for damages and ennoscriptments among others.
Allah ya yiwa Mai Martaba Sarkin Ningi, Alhaji Yunusa Muhammad Danyaya rasuwa a safiyar yau Lahadi a wani asibiti dake jihar Kano.

Za’a yi jana'izar marigayi Sarkin da karfe 4 na yamma a fadarsa dake Ningi, jihar Bauchi.
Media is too big
VIEW IN TELEGRAM
Hon. Aminu Boza wanda ake zargi da kisan Marigayi Mai Martaba Sarkin Gobir Alhaji Isah Bawa ya sake Magantuwa kan zargin da ake nashi.
The Emir of kwagi Kingdom in Taraba State Together with 23 person were kidnapped by bandits and are now
demanding government to meet up with their demand or else, they will kill all of them.

Followed by killing of Emir of Gobir in Sokkwato State on Monday, 19, 2024.
Yadda aka yi hada-hadar kudaden waje zuwa Naira a kasuwar sauyin kuɗi ta Wapa da ke jihar Kano.
#premierradio #premierkano #premierradiong
Ba Terminating ɗin masu degree ɗan cotonou ya kamata ayi ba, demoting ɗin su ya kamata ayi zuwa matakin karatun su na baya, sai a basu lokaci suje su ƙaro karatu lokacin promotion sai ai masu aiki dashi.
President Bola Ahmad Tinubu appoints Deputy Senate President Sen. Barau Jibrin as Chairman Committee Kano Palliatives distribution.
Tallafin shinkafa a Kano.

Shugaban ƙasa Bola Tinubu ya amince da Sanata Barau Jibrin, Mataimakin shugaban majalisar dattawan Najeriya da ya kasance shugaban kwamitin rabon.
Ƴan baiwa ya kasuwar yau?

Ya farashin "Dogs" yake yanzu?

fatan dai ƴan baiwa ana cikin alheri.

Nawa kuka samu?
Abuja-Kaduna highway (jere) blocked today
Kwamishinan kuɗi na jihar Borno, Ahmed Ali Ahmed ya rasu.

Izuwa yanzu babu cikakken bayani game da rasuwarsa, sai dai majiya mai ƙarfi ta shaida wa jaridar "Daily Trust" kwamishinan ya rasu ne a cikin dakinsa a safiyar ranar Litinin dinnan.
Borno State Commissioner for finance found dead inside his bedroom today.