COMA' PROJECT – Telegram
COMA' PROJECT
143 subscribers
579 photos
22 videos
1 file
54 links
Download Telegram
Abuja-Kaduna highway (jere) blocked today
Kwamishinan kuɗi na jihar Borno, Ahmed Ali Ahmed ya rasu.

Izuwa yanzu babu cikakken bayani game da rasuwarsa, sai dai majiya mai ƙarfi ta shaida wa jaridar "Daily Trust" kwamishinan ya rasu ne a cikin dakinsa a safiyar ranar Litinin dinnan.
Borno State Commissioner for finance found dead inside his bedroom today.
The following three universities were granted approval by FG to offer degree programs in Togo for students from Nigeria.

1. UNIVERSITE DE LOME

2. UNIVERSITE DE KARA

3. CATHOLIC UNIVERSITY OF WEST AFRICA.
President Bola Tinubu Sack Yusuf Bichi, Appoints Ajayi as Director General DSS
Bayan da Shugaba Tinubu ya sallami Yusuf Bichi sai kuma ya naɗa Adeola Oluwatosin Ajayi a matsayin sabon Shugaban hukumar tsaron farin kaya ta DSS
Shugaba Bola Tinubu ya naɗa Ɗan Asalin jihar Kano, Amb. Muhammad Muhammad a matsayin sabon Shugaban hukumar leƙen asiri ta ƙasa wato Nigerian Intelligence Agency (NIA)
After Amb. Ahmad Rufa'i resign on Saturday, today Monday, President Bola Tinubu appoints Kano Indigene Amb. Muhammad Muhammad as Director-General National Intelligence Agency (NIA)
Yadda aka yi hada-hadar kudaden waje zuwa Naira a kasuwar sauyin kuɗi ta Wapa da ke jihar Kano.
#premierradio #premierkano #premierradiong
Gwamnatin Mallam Umaru Dikko Radɗa Phd, jihar Katsina za ta zuba Naira Biliyan 30bn a fannin noma.
Media is too big
VIEW IN TELEGRAM
Akwai bayanai daban-daban da ake yaɗawa tun asali game da alaƙar Hausawa da Bayajidda a tarihi.
Ƙungiyar malaman jami'o'i ta ƙasa wato ASUU ta shiga tattaunawa da wakilan gwamnatin tarayya domin magance yunƙurin ƙungiyar na tsunduma yajin aikin sai baba ta gani da suke shirin yi.
Za mu kuɓutar da duk kanin ƴan Najeriyar da ke hannun masu garkuwa da mutane.
Gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusif, ya bada umarnin rufe duk wasu asusun hukumomin gwamnatin jihar nan da sa'o'i 48 domin samar da asusun bai ɗaya.
Media is too big
VIEW IN TELEGRAM
Jama'a ga saƙo daga bakin ƴar jarida Kadaria Ahmed
Media is too big
VIEW IN TELEGRAM
Ƙasar Nijar da Ƙasar Najeriya sunyi zama a yau a ƙasar Nijar inda suka sanar da kawo karshen zaman doya da man ja da aka kwashe sama da shekara ɗaya ana yi tun lokacin da sojojin Nijar suka kifar da gwamnatin tsohon shugaban ƙasar Nijar Bazom ranar 26 ga watan Yulin 2023. Babban hafsan hafsoshin Najeriya Janar Musa Christopher yayi jawabi ga ƴan jaridu bayan gama tattaunawar ƙasashen guda biyu.
Yadda aka yi hada-hadar kudaden waje zuwa Naira a kasuwar sauyin kuɗi ta Wapa da ke jihar Kano.
#premierradio #premierkano #premierradiong