Masana tarihi a kan rayuwar Mallam Aminu Kano sun ce Malam ne ya fara koya wa talaka yin tirjiya idan an zalunce shi, kana a karon farko talaka ya fara koyon cewa a’a a ba ni hakkina a lokacin talakawa suna noma a gandun Sarki kyauta babu kuɗi.
A lokacin da yake aikin koyarwa turawan mulkin mallaka sun yi ta ƙoƙarin rufe bakinsa a kan yadda yake fallasa almubazzaranci da ake da kuɗin haraji. Saboda da haka sai aka tura Malam Aminu Ingila domin ya yi kwas na shekara guda, bayan ya kammala kwas din ya dawo gida maimakon ya yi shiru sai ya ci gaba da caccakar turawa domin a lokacin an hana mahaifinsa Alkali Yusufa ya zama Alkalin Alkalan Jihar Kano, saboda dalilin ɗansa yana adawa da tsarin mulkin turawa, Malam Aminu Kano ya zama shugaban Jam’iyyar NEPU na ƙasa a shekarar 1953 har zuwa lokacin da aka yi juyin mulki na farko a Najeriya. Ya taɓa cin zaɓe inda ya zama Ɗan majalisar tarayya a shekarar 1959 zuwa 1966 inda ya wakilci Kano ta Gabas a karkashin Jam’iyyar NEPU, shine mai tsawatarwa a majalisar haɗin gwiwa, kuma ya rike kwamishan lafiya na tarayya kuma Ɗan majalisar zartarwa na koli a gwamnatin tarayya a lokacin mulkin Janar Yakubu Gowon.
A ƙarshe Mallam ya rubuta wani ɗan ƙaramin littafi mai kunshe da raddi a kan baƙin mulkin Turawa. Littafin da ya sanya wa suna { Kano Under the Hammer of the Native Administration } duk da haka aka ƙara yi masa tayin samun malamin Jami’a mai koyar da harshen Hausa a Jami'ar Oxford da ke Ingila amma Malam Aminu yaƙi karba, Mallam Aminu ya bar aikin koyarwa ya kuma tsunduma harkokin siyasa gadan-gadan. Domin ita ce hanya kaɗai da zai bi ya kwato wa talaka ’yancinsa, ba tare da ya fuskanci barazana daga Turawan mulkin mallaka ba.
Malam Aminu Kano dashi akai ta gwagwarmaya wajen mayar da mulki ga hannun farar hula a zamanin Yakubu Gowon wanda Yakubun daga baya ya bayar da mulkin a dalilin hakan ya haddasa hambarar da Gwamnatin Gowon a shekarar 1975 inda Murtala Muhammad ya gaje shi. Da shi akai gwagwarmaya wajen mayar da mulki ga farar hula a shekarar 1979. Malam Aminu Kano shine shugaban Jam’iyyar PRP kuma dan takararta na shugabancin ƙasa a shekarar 1979. Malam Aminu yayi kaurin suna wajen kin manufofin turawa dama duk wanda zai kawowa Arewa wargi, mutum ne wanda bashi da kwadayi kuma baya siyasar kuɗi face akida zalla. Kuma makusantansa waɗanda suka yi tarayya da shi a siyasa suka ce a kullum tunaninsa idan garin Allah ya waye, bai wuce abu daya ba, wato yadda za a kyautata zaman jama’a, kana talakan kasa ya san masu shugabancinsa sun san abin da ke damun sa.
Wasu daga cikin mutane sun yi ta yayatawa tare da tunanin akwai rashin jituwa mai karfi tsakanin Malam Aminu Da Sardaunan Sakkwato Ahmadu Bello, da Tafawa Balewa, wannan zance bashi da tushe domin ko bayan rasuwarsu an jiyo muryar Malam Aminu a laccoci daban - daban yana yabo da bayyana Sardauna a matsayin mutum mai amana, juriya, jajircewa kuma ya yiwa Arewa abun da ba za'a manta dashi ba,
Ga kwafin wata Wasika da Aminu Kano ya aikawa Sardauna lokacin yana raye
WASIKA ZUWA GA FIRIMIYAN AREWA, NAJERIYA SIR, AHMADU BELLO A WATAN AFRILU , 1958
39 Sudawa,
Akwatin gidan waya 744,
Kano.
8 ga Afrilu 1958.
Zuwa ga Alhaji Ahmadu Sardaunan Sakkwato,
Ina mai farin ciki shaida maka cewa na sadu da wasik'ar ka a ranar 1 ga wannan wata. Hakika, shirye - shiryen ka da suke cikin wannan takardar, babu shakka za su taimaki musulman kasar nan. Allah ya saka maka da mafificin alheri.
Kuma zan yi amfani da wannan dama wajen bayyana maka farin ciki na game da irin karɓar da kake yi min, da kuma yadda ka nemi da in tuntube ka a kan duk wani batu da na ji zan iya yi a kan haka.

Na tabbata wannan zai amfani abokanta kar mu, wadda muka kulla tun lokacin da ba daya daga cikin mu da ya san zai rike wani muƙami a gwamnati. Na yi alƙawarin ziyartarka a duk lokacin da nazo Kaduna komai kuwa irin yanayin aiyyukana
A cikin wasikarka na ga ka kawo wani batu da ya dade a raina, Wadda shine 'yancin kai ga Arewacin Najeriya da ma kasa baki daya, ka tuna da abin da na faɗa maka a cikin jirgin ruwa kan hanyarmu ta zuwa Landan na ce koda yaushe zan goyi bayan ka a kan maganar yancin kai, ka kira ni a duk lokacin da ka bukace ni zan taimaka a duk wata hanya da zan iya. Amma Ina fatan za ka yi nazari a kan shawararin da zan bayar sannan ka kula da wa su tsiraru da za su yi kokarin biyan bukatun kansu da sunan yancin kai.
Ina fatan zaka sanar da ni a cikin lokaci duk lokacin da buƙatar hakan za ta taso saboda yanayin tafiye - tafiye na.
Ina yi maka fatan kammala azumin watan Ramadan lafiya musamman a cikin wannan yanayi Na zafi. Allah ya shirya mana wannan kasa kuma ya daukaka ta.
Naka.
AMINU KANO.
TSAKANIN MALAM AMINU DA SARAKUNA DA TURAWAN MULKIN MALLAKA
Al’ummar yankin Arewa a ƙasarmu Nijeriya lokacin mulkin mallaka da bayan bada mulkin kai sun kasance a wani yanayi da Sarakunan Gargajiya da masu faɗa aji suka danne talaka da azabtar dashi tamkar bawa a wasu lokutan ma gara bawa kan irin kama karyar da ake yiwa talaka. Zamanin ya kasance cikin yanayi na danniya da kama karya da handama da babakere da nauyuka iri-iri na zalunci da aka dankara wa talakawa. Talakawa a lokacin na biyan kudin Haraji da Jangali da Nomau a gonakin masu mulki a kyauta. Wasu lokutan ma in masu mulkin lokacin suka kai rangadi a yankunan dake karkashin su akan tilasta wa magidanci ya bar gidansa da dukkan abunda ya mallaka harma da iyalansa domin saukar dasu da tawagarsu.
Malam Aminu Kano ya bayyana ne a tsakiyar lokacin da ake irin wannan zalunci da danne hakkin talaka. Yayi kira ga al’umma dasu bijire tare da kin amincewa da zalunci da kama karyan da akeyi masu tare da mutumta su kamar yan adam masu yanci da martaba. Kafuwar NEPU ke da wuya talakawa suka shiga Jam’iyyar babu kama hannun yaro wanda ya jawo tsoro da fargaba ga turawan mulkin mallaka da sarakunan gargajiya domin akidun NEPU na kira ne ga kawo karshen yadda suke tafiyar da mulkin su na son rai .
Talakawa a lokacin sun amsa kiran NEPU na samun yanci wanda hukumomi su kuma a lokacin suka dauki tsauraran matakai a kansu inda yayi sanadiyar daure tare da azabtar da magoya bayan NEPU. Wasu yan NEPU suka tafi gudun hijira wasu kuma a kama a sheka dasu barzahu. NEPU ƙarƙashin jagorancin Mallam itace Jam’iyyar farko a tarihin kafuwar Nijeriya a ƙasa ɗaya na yunkurin yanto talaka daga mulkin zaluncin fir’aunanci.
Mallam Aminu Kano shi ya jagoranci dubban yan gwagwarmayan kwato yanci da wadanda muka sami labarinsu da waɗanda ma ba’a taɓa jin su ba muka sami yancin da muke morewa a yanzu. Wasu yan NEPU ma tsire su akayi har suka mutu kamar sannanen labarin Malam Audu Angale. Shi dai an tsire shine a bainar jama’a bisa zargin da akeyi masa na batanci ga Iyayen masu mulki ba tare da gurfanar dashi a gaban shari’a ba. Haka ma an daura daruruwan yan NEPU ba tare da yi musu shari’a ba in ma an kaisu gaban shari’a ba’a basu damar kare kansu kan tuhumar da akeyi masu.
Irin wannan zalunci da fin karfi shi yasa wasu yan NEPU in aka kai su gaban alkali sai suce su yan mishan ne domin kotunan basu da hurumin yiwa wanda ba Musulmi ba shari’a sai a kai su kotun nasara inda za’a sake su domin babu shaidun da zasu tabbatar da zargin da akeyi musu.
NASARORIN DA YA SAMU A RAYUWA
Wanne nasarori ya samu a gwagwarmayarsa? Allah ya kaddara masa haddar Al-Qur'ani Mai girma wadda duk inda zai gabatar da jawabi da wahala bai kawo Aya ya fassara da take da alaka da taron ba, haka Lallai Mallam ya sami gagarumar nasara a gwagwarmayarsa na kawo karshen zalunci.

Gwagwarmayar Malam ta tilasta wa Sarakunan gargajiya su sake salon mulkin su tare da kawo karshen nomau kyauta a gonakin masu mulki a kyauta. Ya kuma kawo karshen Haraji da Jangali. Sannan tsayuwar dakan da Mallam yayi ya baiwa ya’yan talakawa damar samun ilimi zuwa kowanne mataki sannan da rike mukaman siyasa da gwamnati wanda a da ya takaita ne kawai ga gidajen mulki, Yau a Najeriya tun daga kan shugaban ƙasa har kan wadda yafi kowa kankantar mukami Ƴaƴan talakawa ne
A yau a ko’ina a Arewacin Nijeriya mutane na kokarin sanin tare da kare hakkokin su da kundin tsarin mulkin kasa ya basu. Suna kuma shiga cikin harkokin bunkasar dimokaradiyya domin cigaban kasar su. A yau akwai yancin faɗin ra’ayin ka da walwala wanda masu mulkin mulukiya suka hana al’ummar su a wancan zamanin .
WASU DAGA CIKIN MANYAN ABOKAN GWAGWARMAYAR SA.
1. Malam Sa'adu Zungur
2. Bello Ijumu
3. Musa Kaula
4. Baballiya Manaja
5. Alhaji Adamu Danjaji
6. Magaji Dambatta
7. Mudi Sipikin
8. Malam Abba Mai kwaru
9. Malam Illah Ringim
10. Muhammad Danjani Hadejia
11. Malam Audu Angale
12. Alhaji Dauda Dangalan
13. Hajiya Asabe Reza
14. Hajiya Gambo Sawaba
15. Malam Lawal Dambazau
16. Mrs. Bola Ogunbon
17. Muhammadu Abubakar Rimi
18. Sule Lamido
19. Gambo Hawaja
20. Sabo Bakin Zuwo
21. Alhaji Ali Kaura
22. Yerima Ballah
Da sauran su da dama
An saka sunan Malam Aminu Kano a, Filin jirgin saman ƙasa da ƙasa dake Kano, Asibitin koyarwa na Kano, Aminu Kano collage of Islamic and Legal studies, Filin taro na Aminu Kano Triangle dake Jigawa, Titin Aminu Kano Way a Kano, Jigawa, Lagos, Bauchi, Kaduna Da Abuja da sauran abubuwa masu yawa.
Ya rasu ya bar mata daya, Aishatu. Wadda Allah ya yiwa rasuwa ranar /22/5/2017 da 'yarsa ɗaya Maryam. Sannan ya bar gida daya da gona ɗaya. Allah ya jikan Mallam da iyayenmu, da dukkan al'ummar musulmi.

Many Northerners feel they owe Tinubu the presidency in 2023, because of Tinubu's support for Buhari in 2015 and 2019.
First of all, you did not sign any pack with Tinubu. If there is a pack between Tinubu and Buhari, that has nothing to do with you. Buhari has not done anything for the North that will make him deserving for the North to settle his debt for him.
What the North needs is the same thing that the rest of the country needs: A leader that understands the challenges before us, knows how to tackle them and is prepared for the job. The presidency is not for sale.

Our Blood is circulating with APC Progress and Our Heart is pumping with APC Spirit!
COMA'
COMA'
The problem is not the price but whether an average Nigerian could afford to pay for it. Purchasing power was better under PDP than under the military before it or the APC that came after it.
Today we couldn't fine The leader of Our Great Party APC Asiwaju Bola Ahmad Tinubu at National Working Committee Meeting at Transcorp Hilton Abuja.
He can go for other meetings, permutations, consultations, but can't attend APC National NWC Meeting?

Azumi yazo bankwana mu dage muribaci goman karshe.
Sallar dare, yawan istigfari, sadaka, dss.
Kamar dalibine a jami'a idan akace karshen semester yazo za'a fara jarabawa. Lokacin karatunshi karuwa yake ajiye komai yake ya dawo sabgar karatu saboda bayan wani lokaci ya samu sakamako mai kyau wanda zai Alfahari dashi babu Carry-Over. Haka zalika watan Ramadan yake mu san man goman karshe mu dage sosai domin ribatar Albarka bayan mutuwa mu kusanci Ubangiji mu roki gafararshi muyi abinda ya kamata domin mu samu Albarkar Ubangiji. Karda mu yarda mu samu Carry-Over ko Spill-Over da Ubangijinmu domin mai san mune kuma mai Kaunar mune idan muka nemi yafiya yima zaiyi. Ubangiji Allah ya bamu ikon yin ibada Amin. Allah ya zaunar da kasarmu lafiya Amin.

After mismanaging the Nigerian Airways and driving it to bankruptcy, do you think we still owed the public servants who did this, pension and gratuity?
Socialists do not understand that you can't spend money you do not generate. Pension cannot be sustainably paid from tax revenue. That is why Obasanjo introduced the contributory pension scheme. This way, your pension is contributed by your employer only while you are still working for them. If they should become bankrupt for any reason, they will not continue to bear liabilities for staff pension.
Many activists wannabe politicians like Sowere do not understand this. If they miraculously get into power one day, they will, like Buhari, realize the enormity of the task when it is too late and they will endup doing a lot worse than the previous governments they have been criticizing.

Daga cikin littafin Marigayi Bashir Othman Tofa {Tunaninka Kamanninka}
Rayuwa takan kasance kusan a kowanne lokaci tamkar yadda tunanin mutum yake. "Kamar Kumbo kamar kayanta". Tuni mun gamsu da sanin cewar Allah {swt} Shi ya ke tsara komai, Ya Kuma tafiyarda komai. Amman kuma mun san cewar Ya ba wa Dan-Adam 'yanci da damar kimtsa rayuwarsa, ko kuma watsata da kansa. Ko a addinance mun san babbar matattakalar shiriya ita ce: "alheri ne yake haifar da alhairi"; haka kuma, "sharri ne yake haifar da sharri". Sannan kuma, akan ce, 'Allah Ya ce, "Tashi Na Taimakeka", domin a nuna da ma can an san Dan-Adam shi ne rike da linzamin makomarsa, sai dai wanda hankalinsa ya gushe. Wayau, kai ne mai fafutuka; kuma kai ne jagorar kanka. Sai ka yunkura a wajen wadannan tukuna, sannan zaka sami taimako, ko da kuwa a gun Allah {swt} ne.
Idan dalibi bai yi karatu ba, ba zai ci jarrabawa ba; idan mara lafiya bai sha magani ba, ba zai warke yadda yake so ba; idan ba a shuka ba, ba za a girba ba; idan ba ka tafi ba, ba za ka je ba; idan ka sa hannunka a wuta, ka kone; idan ka dartsawa kanka wuka, ka yanke. Idan ka yi tunanin banza, ka aikata banza, ka kuma sami sakamakon banza.
Saboda Haka, Dan-Adam yana da zabi; kuma iko a kan zaben, baiwa ce daga Allah {swt}, domin wadannan su ne bambancinsa da dabba. Ita dai dabba ba ta da zabi yadda muka san shi, illa ta "ji" a jikinta, kuma ta aikata abinda jikin nata ya umarta, ko ya bukata. Idan tana jin kishirwa, kuma ta ga ruwa, sai ta sha. Idan ba ta gan shi ba ta nuna alamu wadanda jikin yake rokon kwakwalwarta don ta nuna. Idan ta ji zafi, ko ta ji tsoro, ta arce. Iyakacin irin nata hankalin da zabin Kenan.
Son zuciya, kera karya, ha'inci, gulma, zamba, bakin-ciki, hassada da munafurci, duk mun san suna daga bangaren Bakar Aniya ta dan-Adam. Amma kuma dan-Adam, zai iya zabar ya zama mai gaskiya, rikon amana, tausayawa, taimakawa, mutumci, kawaici, da'a, son-jamaa, kokari da tsoron Allah. Duk wadannan da sauransu suna daga bangaren farar Aniya ta dan-Adam. Da bakaken aniyar da fararen aniyar duka abubawan zabi ne ga dan-Adam. Ba ruwan Allah a cikinsu, in dai hankalinka cur yana jikinka. In Hairi, hairi za ka gani; In Sharri, sharri za ka gani. Watau, duk abinda ka shuka shi za ka girba. Ya rage naka.
Ubangiji Allah Ya Jikan Bashir Othman Tofa, Amin.
"Makomarta tana Hannunka"

#APCYouth2023
Together with Hon. Jamil ZAMFARA the National Deputy Youth leader, All Progressive Congress APC, after brief meeting with him in his office, Abuja.
#StrongerTogether

Dominant Males involved with career and work are contrasted with passive females in domestic roles, and paralleled with similar roles for the children. Boys are involved in adventures, while girls help mothers with house work.
COMA'
COMA'
This is my personal message to the social media observers don't try to assist the wrong person to win the election, be wise don't consider with what you earned.
If you've lost touch with reality of our situation, here it is, in the picture.
Allah ka yi mana maganin duk masu dogon hannunnan ko su waye! Ya Allah ka sansu kuma bayinka ne. Allahumma Ja'altad mirahum tadmiran. Allahumma fa alta bihim kama fa'alta bi Fir'auna wa Hamana wa Lamarud!

If APC and President Muhammadu Buhari have failed, as is being claimed, what is the political opposition specifically proposing as solutions to the problems of insecurity? Or, if PDP is now claiming that during its sixteen-year tenure significant milestones were recorded, what were those specific achievements?
COMA'
COMA'
DAMBARWAR SIYASAR APC A KANO:
Ganduje da Shekarau da Barau
kashi na uku
Sanata Mallam Ibrahim Shekarau shi 'yan tawagar G7 suka dora wa aikin ya yi magana da yawunsu a gurin shugaban jam'iyya na kasa da duk wanda da ya kamata. A baya sharadin da G7 suka dora shi ne sai masu sulhu na kasa kawai za su saurara, kuma a kowacce gaba sai an yi rubutu a tsakani, wanda zai zama hujja ko a ina.
Saboda a samu jagorancin G7 mai karfi Sardaunan Kano ko aikin umara a bana bai je ba duk da yana shaukinta. Ya yi hakan ne, don ya kula sosai da bukatar jama'ar da yake jagoranci. Sannanen Abu ne shugaban jam'iyyar APC na kasa Sanata Abdullah Adamu ya nemi abokan tafiyar G7 a daidaiku, daga karshe kuma ya shirya a samu zama a tsakanin gwamna Ganduje da Mallam Ibrahim Shekarau, in kuma an samo bakin zaren an fahimci juna sai a dungumo a zauna tare da shi a Abuja.
An dauki tsawon lokaci ana samun sabani don a samu a zauna, hakan Bai yiwu ba, sai a ranar Laraba da ta gabata 4 ga watan Mayu 2023 da tsakiyar dare har zuwa assalatu jagoran G7 ya gana da Ganduje. Mallam Shekarau ne ya kekasa ya ce ba za shi gidan gwamnatin Kano ba, sai dai a samu wani waje na daban tsakaninsa da gwamna, ba gidan gwamna ba, bana Shekarau ba, haka kuwa aka yi.
An zauna awa biyar a tsakaninsu ana tattaunawa, amma ba a cimma matsaya ba. Gwamna Ganduje ya san matsayin da shugaban jam'iyya ya dauka akan tsaffin gwamnoni kuma sanatoci masu ci. Matsayin shi ne; kowa jam'iyyar APC zata ba shi takara kai tsaye. Ba tare da Sanata Shekarau ya jira gwamna ba tun Juma'a da ta gabata ya biya kudin fom na takararsa.
A cikin 'yan G7 Hon. Jobe da Hon Sha'aban Ibrahim Sharada a titi suka bada labarin sun yanki fom. Basu sanar da sauran yan uwa, sun yi ijtihadi ne gaban kansu. Wasu lokutan ma, Gwamna GANDUJE duk da ana wannan tirka-tirka ya kan yi magana da wasu 'yan G7 a gefe. Su kansu wasu membobin G7 kamar Barau I Jibrin a lokacin azumi da sallah na bana ya aikawa Goggo uwar Kanawa da mijinta goron salla da kayan hidimar gaisuwar salla da rokon iri.
Amma da Mallam Shekarau suka hadu da gwamna Ganduje ya tsaya sosai ya yi bayani da neman bahasi da sanin matsayin Ganduje kan 'yan majalisar tarayya na G7 su hudu, gwamna, amsar ita ce: ko mutum guda ba zai samu takara ba in dai shi zai goyi bayansu. Kuma ba zai amince wasu ma koda ba sa G7 ba za su samu takara ba, misali, Hon. Alasan Rurum. Haka a wannan tattaunawa ce ya shaida wa 'yan G7 shi zai karbe kujerar Sanata Barau I Jibrin daga Kano ta Arewa. Kuma ya bayyana wa Sanata Shekarau cewa zai baiwa Gawuna mulkin Kano don ya gaje shi.
A takaice tsakanin Shekarau da Ganduje, an zauna, an tashi ba a samu matsaya ba a tsakaninsu, amma kuma duk sun yarda cewa wannan sabani a rankaya su biyu, zuwa gurin Ciyaman Abdullahi Adamu, wato da gwamna Ganduje, sai Sanata Shekarau.
Tun wancan lokacin, sau hudu ana saka zama don a gana a tsakanin Gwamna Ganduje da Sanata Shekarau, har zuwa yau Litinin gwamna uzurin yau daban, na jiya daban. A takaice ma dai zaman da aka yi shekaran jiya, can a Abuja Sardaunan Kano yana jiran gwamna Ganduje ya zo su hadu, shi kuma ya taho Kano da sauran mabiyansa suka ayyana HE Nasiru Gawuna da Hon. Murtala Sule Garo a matsayin dan takarar gwamnan Kano da mataimakinsa a 2023. Shi matsayin da aka dauka akansa da shugaban jam'iyya na kasa akan sanatoci masu ci, a Kano a jiya aka watsar da shi gaba daya kowa tasa ta fidda shi.
Halin da ake ciki a yau, mutum uku zababbu na G7 wato da Nasiru Abduwa Gabasawa da Barista Haruna Dederi Karaye da Abdulkadir Jobe Dawakin Tofa sun fice daga APC sun koma NNPP. Sanata Barau da Sanata Shekarau sun sayi fom na kujerunsu, amma suna kila wa kala.
WANNAN SHI NE GUNDARIN ABIN DA YA FARU.