COMA' PROJECT – Telegram
COMA' PROJECT
143 subscribers
579 photos
22 videos
1 file
54 links
Download Telegram
Al'ummar jahar Kano ya kuka kalli kamun ludayin gwamnatin Engr. Abba Kabir Yusuf. Musamman ta bangaren habba tattalin arzikin Kano ta fannin kasuwanci wanda akasan jahar akai, a cikin kwana 100. An kama hanyar habbaka tattalin arzikin kasuwancin koko?

COMA'
DEADLINE EXTENDED

African Guarantee Fund is seeking creative and collaborative firms with experience in corporate event management to support the planning of the AFAWA Finance Series in Lagos, Nigeria.

For more details, click https://rb.gy/nrkoq

#AFAWA #AFAWAFinanceSeries #callforproposals #eventmanagement #Nigeria
Kunsan duka korafe-korafen Atiku da Obi kutu ta kora, atakai ce ba’a sami zaben Tinubu 2023 da laifi ko guda daya ba.

Ko kun san acikin hukucin da kotu tayi akan wani korafi da Atiku yayi, kotu ta kori korafin bisa dogara da wata hujja da daya daga cikin lauyoyin Atiku ya rubuta a littafin shi.

Ko kunsan kotu cewa tayi karofe-korafen Atiku da Obi basu da inganci ko kadan.

Ko kunsan akan wani korafi da Atiku ya shigar, kotu cewa tayi Atiku bema iya shigar da kara ba.

Ko kunsan nasarar Tinubu nasarar Arewa ce?
Hukumar Hisba zata kashe miliyan 22 domin gayyato masu kidan shantu da kuma kidan kwarya a lokacin bikin auren zawara da gwamnatin Jahar Kano zatayi nan da dan wani lokaci bada dadewa ba.
Lockwatch
Wannan Application na maganin barayin waya duk wanda yasaci wayarka indai tanada security yayi kokarin budeta Application din zai dauki hotonsa zai tura hotonsa zuwa email naka. Kana bude email naka zaka hoton barawon wayarka.

Ku saukeshi a wayoyinku zaku godemin wata rana
KULLUM KANA SIYAN DATA AS LOW AS ₦300 ???
Wannan Sakon Naka ne.

Daga Ammdataconcept

Assalamu alaikum a kokarina na samawa Jama'a sauki wajen saukaka tsadar farashin abubuwa da kuma samawa matasa aikin da zasu dunga samunn kuɗi suna kwance a daki cikin sauki. Nake sake farin cikin sanar da yan uwa na da abokai cewa yau nesa ta matso musu kusa domin daga yau zaka dunga sayen Data da kanka kuma a farashin da bai wuce

220 Mtn🟡
215 Airtel 🔴
210 Glo🟢
200 9mobile 🟢🟡

To me kake Tunani idan har zaka iya turawa abokan ka wannan data kuma ka samu riba har ta ₦100 a duk 1GB daka tura ko mafi karanci ka samu ₦80 wanda zaka iya samun ribar ₦500 zuwa ₦1000 a kowane awa 24 idan kayi aikin neman Abokan ciniki masu yawa ( Customers).

Kasance dani dai har ila yau don samun wannan Garaɓasa da iya ribar ka ta Wannan Kasuwanci zaka dunga Sayen kati da data ba sai ka wahalar da kuɗin aljihun ka ko na mai baka ba.

Idan kai dalubi ne ko dan kasuwa kai koma noma kake a halin yanzu kana bukatar data wanda kaso 80% Cikin 100% suna sayen data amma bata kawo musu ko ₦1 a matsayin Ribar datar da suka saka a wayarsu. To ko baka samun kuɗi yana da kyau ka samu sauki.

Idan kana sayen 1GB a ₦300 yanzu ya dawo ₦200 kenan ₦1000 zata saya maka 4GB

Yadda tsarin yake shine ga link a kasa na website ɗin mu idan ka shiga ka cike babu wahala.
Sai kayi Downloading din App din Dik Ta Link Din

https://ammdataconcept.com.ng

Zai kaika inda zakayi registration abinda suke bukata kawai shine.

SUNA
LAMBAR WAYA
USER NAME
EMAIL
PASSWORD
PIN

Idan ka gama sawa yayi sai kayi login kana shiga zai baka DASHBOARD Naka sai kayi COPY na Account Details da suka baka a cikin website ɗin na Bankin

WEMA
STERLING
MONIEPOINT

kaje Bankin ka ka tura adadin kuɗin da zaka saka a ciki.
Sai ka koma zaka ga Kudin naka sun shiga AUTOMATICALLY

Idan ka koma kaga kuɗin sai ka danna wajen da aka saka DATA zai kaika inda zaka sayi data amma zasu tambaye ka PIN.

Kar ku manta ga link 👇👇

https://ammdataconcept.com.ng

Idan kun samu wata matsala wajen budewa a tuntubeni ni koda yaushe I'm available for You. 07016138186
Gubernatorial candidate of All Progressives Congress {APC} in 2023 general election Dr. Nasiru Yusuf Gawuna has paid over 11 million for the registration of 100 final year female students of Bayero University Kano {BUK} who are indigines of Kano State.

#StrongerTogether

COMA'
Visa ban: President Tinubu heads to Abu Dhabi to resolve UAE diplomatic row with Nigeria.
A zaman kotu na yau litinin. Kotun karbar korafe-korafen na yan majalissun jaha dana tarayya a jahar Kano ta kwace nasarar Hon. Idris Dan Kawu na Jam'iyyar NNPP ta damkawa Alh. Manniru Babba Danagundi na Jam'iyyar APC kujerar majalisar tarayya ta kumbotso.
Kotu ta kori karar da Sen. Kabiru Ibrahim Gaya na Jam'iyyar APC a Kano ta kudu ya kai sannan kuma kuton ta tabbatarwa da Sen. Kawu Abdulrahman Sumaila na Jam'iyyar NNPP nasara.
This media is not supported in your browser
VIEW IN TELEGRAM
Swearing-In of the nominees for commissioners and special advisers live at the swearing-in-ceremony of honorable commissioners and special advisers by Mr.Babajide Olusola Sanwo-Olu, Governor of
Lagos State..

#PresidentialVillaUpdates
Yadda yan kwankwasiyya suka nuna farin cikin su a lokacin da hukumar zabe ta sanar Abba Kabir yayi nasara a zaben gwamnan Kano haka muma yan Gawuna Is Coming zamuyi murna da farin ciki idan kotu ta kwato mana hakkin mu.
2023 Budgetary allocation for federal Universities.

1. University of Nigeria, NNSUKA - N26.14BN
2. ABU, Zaria - N23.91BN
3. University of Calabar - N21.58BN
4. University of Benin - 19.54BN
5. Nnamdi Azikwe University, Awka - N18.95BN
6. University of Ibadan - N18.35BN
7. University of Maiduguri - N18.27BN
8. University of Lagos - N15.12BN
9. Obafemi Awolowo University - N13.40BN
10. University of Abuja - N12.86BN

#PresidentialVillaUpdate
Power tussle caused NNPP in Kano and APC on seasonal prayers & fasting.

#StrongerTogether

COMA'
NNPCL MAKES SENIOR MANAGEMENT CHANGES

1. Oritsemeyiwa A. Eyesan, Executive Vice President, Upstream

2. Olalekan Ogunleye, Executive Vice President, Gas, Power, and New Energy

3. Adedapo A. Segun, Executive Vice President, Downstream

#PresidentialVillaUpdate
Federal Government to review the Integrated Payroll and Personnel Information System (IPPIS) and Government Integrated Financial Management System (GIFMIS) among others for effective operations.

Also, it has resolved to provide timely and consistent flow of funds to the Ministries Departments and Agencies (MDAs) as well as the three levels of government (federal, state, and local) in order to prevent any hindrance to development efforts.

#PresidentialVillaUpdate
The Chief Justice of Nigeria(CJN), Justice Olukayode Ariwoola, will on Wednesday, September 20, swear in nine newly appointed Justices of the Court of Appeal.


1. Hannatu Azumi Laja-Balogun.
Kaduna State, who was appointed a High Court Judge on 24th May 1999

2. Binta Fatima Zubairu. Kaduna State, appointed a High Court Judge on 31st October 2001

3. Peter Chudi Obiora. Anambra State, who was sworn-in as High Court Judge on 17th January 2005.

4. Justices Okon Efreti Abang.
Akwa Ibom State, who was appointed a High Court Judge on 22nd June 2009.

5. Asma’u Musa Mainoma.
Abuja, the Federal Capital Territory appointed High Court Judge on 1st February 2013.

6. Lateef Adebayo Ganiyu.
Oyo State, who became High Court Judge on 26th June 2014.

7. Jane Esienanwan Iyang.
Cross River State, who was sworn-in as High Court Judge on 12th February 2015.

8. Hadiza Rabiu Shagari.
Sokoto State, who was elevated to the High Court Bench on 12th February 2015.

9. Paul Ahmed Bassi. Borno State, appointed to the High Court on 14th July 2017.

#PresidentialVillaUpdate