This media is not supported in your browser
VIEW IN TELEGRAM
Yadda matar sarkin Kano na 14 kuma na 16 a yanzu, Mallam Sunusi Lamiɗo Sunusi, ƴa ga marigayi sarkin Kano Alh. Ado Bayero, ƙanwa ga Sarkin Kano na 15 Alh. Aminu Ado Bayero, take rera waƙar mijinta Mallam Sunusi Lamiɗo Sunusi tare da wasu taron mawaƙa da matasa magoya bayan Khalifan Tijjaniyya Sarkin Kano Mallam Muhammadu Sanusi II
Federal Government is set to recruit 3,500 new teachers for Unity Colleges nationwide. Announced by the Honourable Minister of State, Education, Dr. Yusuf Sununu and also extensive training programs for both new and existing staff have also been approved to improve the quality of education in schools.
Media is too big
VIEW IN TELEGRAM
Shugaban ma'aikatan fadar shugaban jam'iyar APC na Ƙasa, Comrade Muhammad Garba, yayi ƙarin haske dangane da Babban taran jam'iyar APC na Ƙasa, hadi da zargin baiwa Shugaban jam'iyar na ƙasa Dr. Abdullahi Ganduje mukamin Ambasada da ake ta yaɗawa.
KWAMISHINIYAR HUKUMAR ƘIDAYA TA ƘASA TA GANA DA MALAM NUHU RIBAƊO
Kasancewar ta memba a kwamitin ƙidayar gidaje, Hajiya Saa Dogonbauchi ta samu damar yin wata ganawa mai muhimmanci da Malam Nuhu Ribaɗo, babban mai ba wa shugaban ƙasa shawara kan harkokin tsaro, a lokaci guda kuma shugaban kwamitin ƙidayar gidaje, tare da ɗan'uwanta, mai girma gwamnan Jihar Kaduna, wato gwamna mai aiki tuƙuru da kawo cigaba ga al’umma, Malam Uba Sani, gwamnan da a halin yanzu ya mayar da jihar Kaduna zuwa sabon birni.

Kamfanin mai na ƙasa NNPCL ya bayyana cewa ya samu ribar Naira Tiriliyan 3.3 a shekarar 2023.
Babban jami'in kudi na NNPC, Umar Ajiya wanda ya yiwa manema labarai jawabi kan cigaban da ma'aikatar ta mu yace wannan ce riba mafi tsoka da kamfanin ya samu tun kafuwarsa.
Adadin ribar da kamfanin ya samu a shekarar 2023 ta haura da sama da Naira Tiriliyan 1 idan aka kwatanta da abinda ya samu a 2022.