COMA' PROJECT – Telegram
COMA' PROJECT
143 subscribers
579 photos
22 videos
1 file
54 links
Download Telegram
Federal Government is set to recruit 3,500 new teachers for Unity Colleges nationwide. Announced by the Honourable Minister of State, Education, Dr. Yusuf Sununu and also extensive training programs for both new and existing staff have also been approved to improve the quality of education in schools.
"A Chinese company has announced the release of one of the presidential jets that had been seized.

Zhongshan Fucheng Industrial Investment Co. Limited has declared the release of one of the three presidential jets that were seized under the directives of a French court.
Kamfanin Ƙasar sin wato China ya sako ɗaya daga cikin jiragen shugaban ƙasa na Najeriya da ya rike sakamakon cimma yarjejeniya.
Nigerian President, President Bola Ahmed Tinubu departs Equatorial Guinea after three-day visit.
Ɗabi’ar tozarta mutane, yi musu bincike da tona musu asiri baya da kyau. Musamman in bai zama dole ba.
Sabon Kwamishinan tsaro da harkokin cikin gida na jihar Kano Major Gen. Muhammad Inuwa Idris lokacin da yake karɓar takardar kama aiki daga hannun Mai Girma Gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf
Swearing-in of Honourable Commissioner of Home Affairs and Internal Security, Maj. Gen. Muhammad Inuwa Idris, today Friday 16/8/2024, by the Executive Governor of Kano State, Abba Kabir Yusuf.
Media is too big
VIEW IN TELEGRAM
Shugaban ma'aikatan fadar shugaban jam'iyar APC na Ƙasa, Comrade Muhammad Garba, yayi ƙarin haske dangane da Babban taran jam'iyar APC na Ƙasa, hadi da zargin baiwa Shugaban jam'iyar na ƙasa Dr. Abdullahi Ganduje mukamin Ambasada da ake ta yaɗawa.
Mataimakin shugaban ƙasar Najeriya Sanata Kashim Shettima ya bayyana shugaban Ƙasar Bola Tinubu a matsayin mutum mai tawali’u kuma wanda bai yarda da almubazzaranci da dukiya ba.
Jam'iyyar APCn jihar Kano ta ɗau alwashin shiga a fafata da ita a zaɓen ƙananan hukumomi da za'a gudanar a jihar a watan Satumba na 2024, duk da kuɗin fom da hukumar KANSIEC ta sanya; kuɗin fom ɗin ciyaman naira miliyan 10, san kuma na kansila naira miliyan 5.
Opposition parties; LP, YPP, AAC, secured several councillor seats in Saturday’s local government council elections in Bauchi, a state in Nigeria’s North-East zone, controlled by the Peoples Democratic Party (PDP) administration of Governor Bala Mohammed.
KWAMISHINIYAR HUKUMAR ƘIDAYA TA ƘASA TA GANA DA MALAM NUHU RIBAƊO

Kasancewar ta memba a kwamitin ƙidayar gidaje, Hajiya Saa Dogonbauchi ta samu damar yin wata ganawa mai muhimmanci da Malam Nuhu Ribaɗo, babban mai ba wa shugaban ƙasa shawara kan harkokin tsaro, a lokaci guda kuma shugaban kwamitin ƙidayar gidaje, tare da ɗan'uwanta, mai girma gwamnan Jihar Kaduna, wato gwamna mai aiki tuƙuru da kawo cigaba ga al’umma, Malam Uba Sani, gwamnan da a halin yanzu ya mayar da jihar Kaduna zuwa sabon birni.
Shugaban Ƙasar Najeriya, Bola Ahmed Tinubu ya amince da buƙatar da kamfanin mai na ƙasa, wato NNPC ya aike masa ta dawo da tallafin man fetur duba da yadda farashin man ke hau hawa.

Dawo da tallafin zai taimaka wajan tsayar da farashin mai a ƙasar.
Daga cikin matakan da gwamnatin tarayya ta ɗauka akan dai dai ta farashin man fetur a Najeriya, Shugaba Bola Ahmed Tinubu, ya amince wa kamfanin mai wato (NNPCL), da suyi amfani da ribar shekarar 2023 da kamfanin ya samu domin biyan tallafin man fetur na wucin gadi.
The NNPC Limited has released its 2023 Audited Financial Statement (AFS), declaring a net profit of N3.297 trillion at the close of the financial year which ended in December 2023, an increase of over N700 billion (28%) when compared to the 2022 profit of N2.548 trillion.
Kamfanin mai na ƙasa NNPCL ya bayyana cewa ya samu ribar Naira Tiriliyan 3.3 a shekarar 2023.

Babban jami'in kudi na NNPC, Umar Ajiya wanda ya yiwa manema labarai jawabi kan cigaban da ma'aikatar ta mu yace wannan ce riba mafi tsoka da kamfanin ya samu tun kafuwarsa.

Adadin ribar da kamfanin ya samu a shekarar 2023 ta haura da sama da Naira Tiriliyan 1 idan aka kwatanta da abinda ya samu a 2022.
Kano State All Progressives Congress APC Chairman Party, Alh. Abdullahi Abbas has submitted his petition to EFCC and investigate the state government on NOVOMED Pharmaceuticals ltd, regarding recent Dr. Bello Galadanchi viral video, contract Award.
Media is too big
VIEW IN TELEGRAM
Ba mu dawo da tallafin man fetur ba kamar yadda ake ta yaɗawa.
Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya naɗa Shugaban Ƙungiyar Izala ta Kano Prof. Abdullahi Saleh Pakistan a Shugaban Hukumar Aikin Hajji na Ƙasa.
President Tinubu appoints Kano's renowned scholar and leade of JIBWIS in the state, Prof. Abdullahi Saleh Pakistan as NAHCON Chairman.