COMA' PROJECT – Telegram
COMA' PROJECT
143 subscribers
579 photos
22 videos
1 file
54 links
Download Telegram
Cristiano Ronaldo just opened YouTube channel in July recently and today uploaded some videos acquired 6.6 subscribers.

Lionel Messi has YouTube channel 13 years back with 2.2 subscribers.
Daga watan Satumba mai kamawa farashin "passport" a Najeriya da ake yi N35,000 mai shafuka 32 na tsawon shekaru 5 ya koma N50,000. Sai kuma "passport" mai shafuka 62 na shekaru 10, ya tashi N70,000, ya koma N100,000.
The Federal Government has officially announced an upward review of passport fees for Nigerians residing within the country, effective from September 1st, 2024.

The fee for obtaining a 32-page passport booklet with a 5-year validity will rise from N35,000 to N50,000. While the cost of a 64-page passport booklet with a 10-year validity, previously priced at N70,000, will now be set at N100,000.
Gwamnatin shugaba Tinubu ta hannun ministar fasaha, al'adu da tattalin arziki, Barr. Hannatu Musa Musawa za ta samar da jarin $100bn ga ƴan ƙasa domin farfado da tattalin arzikin Najeriya.
Yadda aka yi hada-hadar kudaden waje zuwa Naira a kasuwar sauyin kuɗi ta Wapa da ke jihar Kano.
#premierradio #premierkano #premierradiong
Kano anti graft agency probes N660 million fresh water contract scam.
The National Acting Chairman People Democratic Party (PDP) Alh. Iliya Damagum, National Chairman of the All Progressives Congress (APC), Dr. Abdullahi Umar Ganduje OFR attended the weddings of Vice President Atiku Abubakar's daughter and former Minister of Education, Adamu Adamu's son.
Sarkin Zabarmawan Jihar Ondo Hon. Albdulhadi Malam Ali wanda ya koma APC ta hannun Shugaban Jam'iyyar na ƙasa Dr. Abdullahi Umar Ganduje ranar Alhamis, ranar jumu'a washe gari kenan sai aka ganshi ya koma jam'iyyarshi ta NNPP Kwankwasiyya a hannun jagoranta Engr. Rabi'u Musa Kwankwaso.
Adamawa begins payment of 70k National new minimum wage
Ma'aikatan gwamnati daga jihar Adamawa sun ji Alert ɗin albashi na sabon tsarin N70,000 a watan nan na Agusta
Instead of terminating or invalidating the certification of Cotonou degree holders, it would be more beneficial to enroll them in a program that guarantees their admission to the 300 level in our universities while keeping their employment suspended until they complete their studies. I believe this approach is more advantageous.
Bayan kisan gillar da aka yiwa Mai Martaba Sarkin Gobir Alhaji Isa Muhammad Bawa, ƴan bindiga sun sake sace wasu mutane sama da 150 a yankin masarautar Gobir a daidai lokacin da ake jimamin mutuwar Basaraken.
Yadda aka yi hada-hadar kudaden waje zuwa Naira a kasuwar sauyin kuɗi ta Wapa da ke jihar Kano.
#premierradio #premierkano #premierradiong
Shugaban hukumar leƙen asiri ta Najeriya wato NIA Amb. Ahmad Rufa'i ya gabatar wa Shugaba Bola Ahmad Tinubu da takardar murabus daga mukaminsa.
Director General, National Intelligence Agency NIA, Amb. Ahmed Rufai Abubakar tenders resignation to President Bola Ahmad Tinubu
The Apex Bank of Nigeria (CBN) has been dragged to National Industrial Court (NIC) by over 100 of its staff that were recently sacked under the bank’s re-organisation strategy by President Bola Tinubu’s Administration, demanding payment for damages and ennoscriptments among others.
Allah ya yiwa Mai Martaba Sarkin Ningi, Alhaji Yunusa Muhammad Danyaya rasuwa a safiyar yau Lahadi a wani asibiti dake jihar Kano.

Za’a yi jana'izar marigayi Sarkin da karfe 4 na yamma a fadarsa dake Ningi, jihar Bauchi.