Masana tarihi a kan rayuwar Mallam Aminu Kano sun ce Malam ne ya fara koya wa talaka yin tirjiya idan an zalunce shi, kana a karon farko talaka ya fara koyon cewa a’a a ba ni hakkina a lokacin talakawa suna noma a gandun Sarki kyauta babu kuɗi.
A lokacin da yake aikin koyarwa turawan mulkin mallaka sun yi ta ƙoƙarin rufe bakinsa a kan yadda yake fallasa almubazzaranci da ake da kuɗin haraji. Saboda da haka sai aka tura Malam Aminu Ingila domin ya yi kwas na shekara guda, bayan ya kammala kwas din ya dawo gida maimakon ya yi shiru sai ya ci gaba da caccakar turawa domin a lokacin an hana mahaifinsa Alkali Yusufa ya zama Alkalin Alkalan Jihar Kano, saboda dalilin ɗansa yana adawa da tsarin mulkin turawa, Malam Aminu Kano ya zama shugaban Jam’iyyar NEPU na ƙasa a shekarar 1953 har zuwa lokacin da aka yi juyin mulki na farko a Najeriya. Ya taɓa cin zaɓe inda ya zama Ɗan majalisar tarayya a shekarar 1959 zuwa 1966 inda ya wakilci Kano ta Gabas a karkashin Jam’iyyar NEPU, shine mai tsawatarwa a majalisar haɗin gwiwa, kuma ya rike kwamishan lafiya na tarayya kuma Ɗan majalisar zartarwa na koli a gwamnatin tarayya a lokacin mulkin Janar Yakubu Gowon.
A ƙarshe Mallam ya rubuta wani ɗan ƙaramin littafi mai kunshe da raddi a kan baƙin mulkin Turawa. Littafin da ya sanya wa suna { Kano Under the Hammer of the Native Administration } duk da haka aka ƙara yi masa tayin samun malamin Jami’a mai koyar da harshen Hausa a Jami'ar Oxford da ke Ingila amma Malam Aminu yaƙi karba, Mallam Aminu ya bar aikin koyarwa ya kuma tsunduma harkokin siyasa gadan-gadan. Domin ita ce hanya kaɗai da zai bi ya kwato wa talaka ’yancinsa, ba tare da ya fuskanci barazana daga Turawan mulkin mallaka ba.
Malam Aminu Kano dashi akai ta gwagwarmaya wajen mayar da mulki ga hannun farar hula a zamanin Yakubu Gowon wanda Yakubun daga baya ya bayar da mulkin a dalilin hakan ya haddasa hambarar da Gwamnatin Gowon a shekarar 1975 inda Murtala Muhammad ya gaje shi. Da shi akai gwagwarmaya wajen mayar da mulki ga farar hula a shekarar 1979. Malam Aminu Kano shine shugaban Jam’iyyar PRP kuma dan takararta na shugabancin ƙasa a shekarar 1979. Malam Aminu yayi kaurin suna wajen kin manufofin turawa dama duk wanda zai kawowa Arewa wargi, mutum ne wanda bashi da kwadayi kuma baya siyasar kuɗi face akida zalla. Kuma makusantansa waɗanda suka yi tarayya da shi a siyasa suka ce a kullum tunaninsa idan garin Allah ya waye, bai wuce abu daya ba, wato yadda za a kyautata zaman jama’a, kana talakan kasa ya san masu shugabancinsa sun san abin da ke damun sa.
Wasu daga cikin mutane sun yi ta yayatawa tare da tunanin akwai rashin jituwa mai karfi tsakanin Malam Aminu Da Sardaunan Sakkwato Ahmadu Bello, da Tafawa Balewa, wannan zance bashi da tushe domin ko bayan rasuwarsu an jiyo muryar Malam Aminu a laccoci daban - daban yana yabo da bayyana Sardauna a matsayin mutum mai amana, juriya, jajircewa kuma ya yiwa Arewa abun da ba za'a manta dashi ba,
Ga kwafin wata Wasika da Aminu Kano ya aikawa Sardauna lokacin yana raye
WASIKA ZUWA GA FIRIMIYAN AREWA, NAJERIYA SIR, AHMADU BELLO A WATAN AFRILU , 1958
39 Sudawa,
Akwatin gidan waya 744,
Kano.
8 ga Afrilu 1958.
Zuwa ga Alhaji Ahmadu Sardaunan Sakkwato,
Ina mai farin ciki shaida maka cewa na sadu da wasik'ar ka a ranar 1 ga wannan wata. Hakika, shirye - shiryen ka da suke cikin wannan takardar, babu shakka za su taimaki musulman kasar nan. Allah ya saka maka da mafificin alheri.
Kuma zan yi amfani da wannan dama wajen bayyana maka farin ciki na game da irin karɓar da kake yi min, da kuma yadda ka nemi da in tuntube ka a kan duk wani batu da na ji zan iya yi a kan haka.

Gwagwarmayar Malam ta tilasta wa Sarakunan gargajiya su sake salon mulkin su tare da kawo karshen nomau kyauta a gonakin masu mulki a kyauta. Ya kuma kawo karshen Haraji da Jangali. Sannan tsayuwar dakan da Mallam yayi ya baiwa ya’yan talakawa damar samun ilimi zuwa kowanne mataki sannan da rike mukaman siyasa da gwamnati wanda a da ya takaita ne kawai ga gidajen mulki, Yau a Najeriya tun daga kan shugaban ƙasa har kan wadda yafi kowa kankantar mukami Ƴaƴan talakawa ne
A yau a ko’ina a Arewacin Nijeriya mutane na kokarin sanin tare da kare hakkokin su da kundin tsarin mulkin kasa ya basu. Suna kuma shiga cikin harkokin bunkasar dimokaradiyya domin cigaban kasar su. A yau akwai yancin faɗin ra’ayin ka da walwala wanda masu mulkin mulukiya suka hana al’ummar su a wancan zamanin .
WASU DAGA CIKIN MANYAN ABOKAN GWAGWARMAYAR SA.
1. Malam Sa'adu Zungur
2. Bello Ijumu
3. Musa Kaula
4. Baballiya Manaja
5. Alhaji Adamu Danjaji
6. Magaji Dambatta
7. Mudi Sipikin
8. Malam Abba Mai kwaru
9. Malam Illah Ringim
10. Muhammad Danjani Hadejia
11. Malam Audu Angale
12. Alhaji Dauda Dangalan
13. Hajiya Asabe Reza
14. Hajiya Gambo Sawaba
15. Malam Lawal Dambazau
16. Mrs. Bola Ogunbon
17. Muhammadu Abubakar Rimi
18. Sule Lamido
19. Gambo Hawaja
20. Sabo Bakin Zuwo
21. Alhaji Ali Kaura
22. Yerima Ballah
Da sauran su da dama
An saka sunan Malam Aminu Kano a, Filin jirgin saman ƙasa da ƙasa dake Kano, Asibitin koyarwa na Kano, Aminu Kano collage of Islamic and Legal studies, Filin taro na Aminu Kano Triangle dake Jigawa, Titin Aminu Kano Way a Kano, Jigawa, Lagos, Bauchi, Kaduna Da Abuja da sauran abubuwa masu yawa.
Ya rasu ya bar mata daya, Aishatu. Wadda Allah ya yiwa rasuwa ranar /22/5/2017 da 'yarsa ɗaya Maryam. Sannan ya bar gida daya da gona ɗaya. Allah ya jikan Mallam da iyayenmu, da dukkan al'ummar musulmi.
Mansur Ahmed
Ya rubuta daga gidan
Siyasar Alhaji Sule Lamido CON
17/4/2021

Na tabbata wannan zai amfani abokanta kar mu, wadda muka kulla tun lokacin da ba daya daga cikin mu da ya san zai rike wani muƙami a gwamnati. Na yi alƙawarin ziyartarka a duk lokacin da nazo Kaduna komai kuwa irin yanayin aiyyukana
A cikin wasikarka na ga ka kawo wani batu da ya dade a raina, Wadda shine 'yancin kai ga Arewacin Najeriya da ma kasa baki daya, ka tuna da abin da na faɗa maka a cikin jirgin ruwa kan hanyarmu ta zuwa Landan na ce koda yaushe zan goyi bayan ka a kan maganar yancin kai, ka kira ni a duk lokacin da ka bukace ni zan taimaka a duk wata hanya da zan iya. Amma Ina fatan za ka yi nazari a kan shawararin da zan bayar sannan ka kula da wa su tsiraru da za su yi kokarin biyan bukatun kansu da sunan yancin kai.
Ina fatan zaka sanar da ni a cikin lokaci duk lokacin da buƙatar hakan za ta taso saboda yanayin tafiye - tafiye na.
Ina yi maka fatan kammala azumin watan Ramadan lafiya musamman a cikin wannan yanayi Na zafi. Allah ya shirya mana wannan kasa kuma ya daukaka ta.
Naka.
AMINU KANO.
TSAKANIN MALAM AMINU DA SARAKUNA DA TURAWAN MULKIN MALLAKA
Al’ummar yankin Arewa a ƙasarmu Nijeriya lokacin mulkin mallaka da bayan bada mulkin kai sun kasance a wani yanayi da Sarakunan Gargajiya da masu faɗa aji suka danne talaka da azabtar dashi tamkar bawa a wasu lokutan ma gara bawa kan irin kama karyar da ake yiwa talaka. Zamanin ya kasance cikin yanayi na danniya da kama karya da handama da babakere da nauyuka iri-iri na zalunci da aka dankara wa talakawa. Talakawa a lokacin na biyan kudin Haraji da Jangali da Nomau a gonakin masu mulki a kyauta. Wasu lokutan ma in masu mulkin lokacin suka kai rangadi a yankunan dake karkashin su akan tilasta wa magidanci ya bar gidansa da dukkan abunda ya mallaka harma da iyalansa domin saukar dasu da tawagarsu.
Malam Aminu Kano ya bayyana ne a tsakiyar lokacin da ake irin wannan zalunci da danne hakkin talaka. Yayi kira ga al’umma dasu bijire tare da kin amincewa da zalunci da kama karyan da akeyi masu tare da mutumta su kamar yan adam masu yanci da martaba. Kafuwar NEPU ke da wuya talakawa suka shiga Jam’iyyar babu kama hannun yaro wanda ya jawo tsoro da fargaba ga turawan mulkin mallaka da sarakunan gargajiya domin akidun NEPU na kira ne ga kawo karshen yadda suke tafiyar da mulkin su na son rai .
Talakawa a lokacin sun amsa kiran NEPU na samun yanci wanda hukumomi su kuma a lokacin suka dauki tsauraran matakai a kansu inda yayi sanadiyar daure tare da azabtar da magoya bayan NEPU. Wasu yan NEPU suka tafi gudun hijira wasu kuma a kama a sheka dasu barzahu. NEPU ƙarƙashin jagorancin Mallam itace Jam’iyyar farko a tarihin kafuwar Nijeriya a ƙasa ɗaya na yunkurin yanto talaka daga mulkin zaluncin fir’aunanci.
Mallam Aminu Kano shi ya jagoranci dubban yan gwagwarmayan kwato yanci da wadanda muka sami labarinsu da waɗanda ma ba’a taɓa jin su ba muka sami yancin da muke morewa a yanzu. Wasu yan NEPU ma tsire su akayi har suka mutu kamar sannanen labarin Malam Audu Angale. Shi dai an tsire shine a bainar jama’a bisa zargin da akeyi masa na batanci ga Iyayen masu mulki ba tare da gurfanar dashi a gaban shari’a ba. Haka ma an daura daruruwan yan NEPU ba tare da yi musu shari’a ba in ma an kaisu gaban shari’a ba’a basu damar kare kansu kan tuhumar da akeyi masu.
Irin wannan zalunci da fin karfi shi yasa wasu yan NEPU in aka kai su gaban alkali sai suce su yan mishan ne domin kotunan basu da hurumin yiwa wanda ba Musulmi ba shari’a sai a kai su kotun nasara inda za’a sake su domin babu shaidun da zasu tabbatar da zargin da akeyi musu.
NASARORIN DA YA SAMU A RAYUWA
Wanne nasarori ya samu a gwagwarmayarsa? Allah ya kaddara masa haddar Al-Qur'ani Mai girma wadda duk inda zai gabatar da jawabi da wahala bai kawo Aya ya fassara da take da alaka da taron ba, haka Lallai Mallam ya sami gagarumar nasara a gwagwarmayarsa na kawo karshen zalunci.

HARKAR MALANTA DA DA'AWA
Jiya na saurari jawaban da Mallam Isa Aliyu Pantami ya yi da aka tambaye shi ko yaya shi dan kungiyar Al Qaeda ne? Shin yana da alaka da ta'addanci? Ya ce babu alaka kuma shi ba dan ta'adda bane.
Ya yi dogon bayani akan tarihin rayuwarsa da tasirin aikin da'awa da samartakarsa da yanayin da ya samu kansa da fatawowinsa da shigarsa gwamnati. A takaice dai ya canja kuma ya samu sabbin tunani da ilimi da wayewa da wasu abubuwa masu yawa.
DON ALLAH JAMA'A
A ganinku na fahimci abin da Mallam Isa Aliyu Pantami ya fada?
Daga bayanan Mallam Isa Aliyu Pantami, al'ummar Musulmi suna bukatar a kasar nan a yi wa aikin malanta da da'awar Musulunci garanbawul, lallai wannan muhimmin aiki ne kuma wajibi.
ZAN YI KARIN HASKE IN ALLAH YA NUFA

Nigeria is not the problem but the attitude of the NIGERIANS are the problems.
⚫️COMA’ PROJECT

"Ten or 20 years from now, a once young Nigerian could become Minister of Police Affairs, only for a video to emerge of him leading EndSARS protests. Or a once young woman could become Petroleum Minister, only for a video to emerge of her holding candlelight vigils to protest fuel price deregulation. O ye young people, moderate your views now and don’t leave copious digital footprints of your antics on the social media"
~Mahmud Jega
~Mahmud Jega
Assalamu Alaikum,
Here is to 2021, new beginnings Youth Federation of Nigeria {YFN}. Chairman Kano State Chapter, and a whole new world of possibilities!!! ❤️❤️❤️
With boundless gratitude for the confidence placed in me by Rt. Hon. Mubarak Aliyu Rimi, National President and with an unswerving resolve to honor that trust, I humbly accept the Appointment as CHAIRMAN YOUTH FEDERATION OF NIGERIA KANO STATE CHAPTER.
It's a huge privilege and an honour and a great responsibility to take on this new assignment and I will do it with everything I have to the best of my ability Insha Allah.
I wish to extend my deepest respect and appreciation to all leaders and members of the YOUTH FEDERATION OF NIGERIA NATIONAL BODY and States Chapters for the strong support.
National President Rt. Hon. Mubarak Aliyu Rimi. I Greatly look forward to supporting you and working with you, as you wisely steer the Youth Federation of Nigeria toward a very successful session.
Thank You!
COMRADE {Amb}. Mukhtar, ABDULLAHI
CEO COMA' PROJECT
Newly Appointed
Chairman Youth Federation of Nigeria
Kano State Chapter
23rd June 2021

STATE HOUSE PRESS RELEASE
*PRESIDENT BUHARI ALLOCATES HOUSES TO 1994 SUPER EAGLES SQUAD, WINNERS OF THE AFRICAN CUP OF NATIONS*
President Muhammadu Buhari has approved allocation of 3-bedroom houses to the Super Eagles Squad that won the African Cup of Nations in Tunis, Tunisia, in 1994, making real a promise by the Federal Government.
Following a memo by Minister of Works and Housing, Babatunde Raji Fashola, the President approved the allocations in their states of preference, noting that six players and three technical crews received their houses already.
The players are: Peter Rufai, Alloy Agu, Ike Shorounmu, Uche Okechukwu, Samson Siasia, Efan Ekoku, Sunday Oliseh, Benedict Iroha, Isaac Semitoje, Mutiu Adepoju, Emmanuel Amunike, Victor Ikpeba, Austin Eguavoen and Wilfred Agbonavbare (Deceased).
Others are: Uche Okafor (Deceased), Thompson Oliha (Deceased), Stephen Keshi (Deceased), Christian Chukwu, Dr Akin Amao, Stephen Edema, Col. A Asielue and B. Aromasodun.
Garba Shehu
Senior Special Assistant to the President
(Media & Publicity)
June 24, 2021

Digital Generation 🆚 Analog Generation.
Here is the Nigerian "Tech Team" that will be meeting with the Twitter "Tech Team" to resolve the issues and get everything back to normal.

We condemn in totality the letter of undertaking mandated by the management of the Kaduna State University and the Kaduna State government on the parents and guidian of Kaduna State University students to perpetually remain silent irrespective of the anti-students and anti-people policy imposed on them by the government and the university.
This is the height of tyranny. This is a declaration of War against all the freedom enshrined in the constitution of the Federal Republic of Nigeria by people who sworn to protect it.
Tell the tyrant in Kaduna that Nigeria is no longer under military rule. This undertaken frosted on parents is not only laughable, it can only stand in the figment of the imaginations of tyrants who packed themselves in public offices in Kaduna.
Tell the Chancellor of Vices of the University, the Commander in Chief of Threats and the kidnapper of all descent voices in Kaduna that Nigerian Students are ready for total war. He should activate all his evil marchineries, we will ensure this will never stand.
I therefore call on the government of Kaduna and the Chancellor of Vices of KASU to be ready for mother of all action.
I also call on all students in Kaduna that this is just the beginning and it will be extended to all tertiary institutions if we don't reject it and send the devil back to its enclave. Get ready, don't die in silence, I will lead you from th front.
We must defend this democracy and any anti democratic policy will not be allowed to stand.
It's a declaration of war against us, we will come to the war with all our armours(Legal Arsenals). They can kill us or kidnap us but we will not give in to this stupidity.
We have also directed our lawyers at the Law Corridor to file immediate process against this tyranny.
See you in Kaduna in a jiffy.
We are coming.
Asefon Sunday Dayo
Revolutionary NANS President

Everything in your life is a reflection of a choice you once made.
🛑COMA' PROJECT
🛑COMA' PROJECT
The hardest walk in life is walking alone.
But this is also the walk that makes you stronger are times.