Media is too big
VIEW IN TELEGRAM
Jama'a ga saƙo daga bakin ƴar jarida Kadaria Ahmed
Media is too big
VIEW IN TELEGRAM
Ƙasar Nijar da Ƙasar Najeriya sunyi zama a yau a ƙasar Nijar inda suka sanar da kawo karshen zaman doya da man ja da aka kwashe sama da shekara ɗaya ana yi tun lokacin da sojojin Nijar suka kifar da gwamnatin tsohon shugaban ƙasar Nijar Bazom ranar 26 ga watan Yulin 2023. Babban hafsan hafsoshin Najeriya Janar Musa Christopher yayi jawabi ga ƴan jaridu bayan gama tattaunawar ƙasashen guda biyu.
Yadda aka yi hada-hadar kudaden waje zuwa Naira a kasuwar sauyin kuɗi ta Wapa da ke jihar Kano.
#premierradio #premierkano #premierradiong
#premierradio #premierkano #premierradiong
Gwamnatin Bola Tinubu za ta bai wa asibitocin gwamnati a Najeriya tallafin kashi 50 cikin 100 na kuɗin wutar lantarki
Media is too big
VIEW IN TELEGRAM
Vice President Harris reiterated her support for a "two-state solution" between Israel and Gaza on Thursday in an exclusive interview with CNN's Dana Bash.
Media is too big
VIEW IN TELEGRAM
SIYAR DA FILAYEN MAKARANTUN GWAMNATI A JIHAR KANO.
Kamar yadda kowa ya sani gwamnatin baya wato ta Dr. Abdullahi Umar GANDUJE ta yanka filayen a makarantun gwamnati wanda hakan ya jawo cece kuce a faɗin jihar da kuma ƙasa baki ɗaya wanda a wannan lokaci ƴan Kwankwasiyya sun ɗauki alwashin madamar suka samu gwamnati sai sunyi "rebuked" na filayen.
Bayan APC sun faɗi zaɓe Kwankwasiyya sunyi nasara sai suka cika alkawarin da suka ɗauka akan filayen da gwamnatin Ganduje ta yayyanka, sai kuma yanzu ga wata sabuwa ana ZARGIN gwamnatin Kwankwasiyya da cigaba da inda gwamnatin Ganduje ta tsaya akan yankan filayen jikin makarantun gwamnati.
Shin wai yanzu me hakan yake nufi?