COMA' PROJECT – Telegram
COMA' PROJECT
143 subscribers
579 photos
22 videos
1 file
54 links
Download Telegram
"If we win Edo, we will be getting an additional state for the party. It will be 21 states out of 36"
Gwamnatin Bola Tinubu za ta bai wa asibitocin gwamnati a Najeriya tallafin kashi 50 cikin 100 na kuɗin wutar lantarki
Wani rahoto da cibiyar tsaro ta SB Morgen Intel ta fitar ya nuna cewa cikin shekara ɗaya an yi garkuwa da mutane 7,568 a hare-hare 1,130 da aka kai a faɗin Najeriya.

Rahotan ya ce an biya Naira biliyan 1.048 a matsayin kudin fansar mutanen da aka sace a ƙasar.
UEFA ta karrama Cristiano Ronaldo a matsayin ɗan wasan da ya fi cin ƙwallo a tarihin Gasar Zakarun Nahiyar Turai ta Champions League.
Media is too big
VIEW IN TELEGRAM
Vice President Harris reiterated her support for a "two-state solution" between Israel and Gaza on Thursday in an exclusive interview with CNN's Dana Bash.
Mazauna ƙauyen matusgi a Talatar Mafara dake jihar Zamfara sun hallaka ƴan bindiga har mutum 37 lokacin da suke ƙoƙarin yin garkuwa da mutane a ƙauyen.
Media is too big
VIEW IN TELEGRAM
SIYAR DA FILAYEN MAKARANTUN GWAMNATI A JIHAR KANO.

Kamar yadda kowa ya sani gwamnatin baya wato ta Dr. Abdullahi Umar GANDUJE ta yanka filayen a makarantun gwamnati wanda hakan ya jawo cece kuce a faɗin jihar da kuma ƙasa baki ɗaya wanda a wannan lokaci ƴan Kwankwasiyya sun ɗauki alwashin madamar suka samu gwamnati sai sunyi "rebuked" na filayen.

Bayan APC sun faɗi zaɓe Kwankwasiyya sunyi nasara sai suka cika alkawarin da suka ɗauka akan filayen da gwamnatin Ganduje ta yayyanka, sai kuma yanzu ga wata sabuwa ana ZARGIN gwamnatin Kwankwasiyya da cigaba da inda gwamnatin Ganduje ta tsaya akan yankan filayen jikin makarantun gwamnati.

Shin wai yanzu me hakan yake nufi?
29th August 2024, Hon. Sa'adatu Garba Dogobauchi the Honourable Commissioner National Population Commission, Representing Kaduna State attended the launch of the Renew Hope Initiative, led by Her Excellency, Senator Oluremi Tinubu, alongside with chairman Hon. Nasir Isa Kwara. In his speech, chairman Hon. Nasir Isa Kwara, praised the initiative as a game-changer for achieving universal birth registration in Nigeria. Her Excellency's efforts prioritize women and children's well-being and rights, recognizing every child matters.
Gwamnan jihar Bauchi Gov. Bala Mohammed dake Najeriya ya naɗa Haruna Yunusa Ɗanyaya a matsayin sabon Sarkin Ningi.
Media is too big
VIEW IN TELEGRAM
Ahmad Muhammad Kabir, a student at the Federal University Dutsinma (FUDMA) in Katsina State, has admitted to playing a significant role in offering logistical assistance and supplying weapons to infamous terrorist organizations active in the area.

He was captured by law enforcement while trying to transport a substantial amount of ammunition to bandits in the Dutsinma-Katsina region.
Atiku, Kwankwaso and Peter Obi in talks to support one presidential candidate come 2027
NNPC to become sole buyer as Dangote Refinery begins processing petrol
DANGOTE
711-TT-1101) CRUDE
120,000,000 Litres.
Wannan ita ce matashiyar da tafi ko wacce mace kyau a Najeriya wato Chidimma Vanessa Adetshina

Ita ce ta lashe gasar sarauniyar kyau ta Najeriya (Miss Universe Nigeria 2024 ).
Kotu ta aika da masu zanga-zangar tsadar rayuwa gidan yari.
Media is too big
VIEW IN TELEGRAM
A safiyar yau alhamis 4/9/2024, jami'an tsaro su ka samu nasarar kashe ƴan bindiga da dama a bisa hanyar Katsina zuwa Jibia tare da kwato makaman ƴan bindiga yayin da jami'an tsaron sukayi arangama da ƴan bindigar sojoji 2 sun samu munanan raunuka a farmakin, amma babu asarar rai daga cikin jami'an tsaron.