COMA' PROJECT – Telegram
COMA' PROJECT
143 subscribers
579 photos
22 videos
1 file
54 links
Download Telegram
Jam'iyyar APCn jihar Kano ta ɗau alwashin shiga a fafata da ita a zaɓen ƙananan hukumomi da za'a gudanar a jihar a watan Satumba na 2024, duk da kuɗin fom da hukumar KANSIEC ta sanya; kuɗin fom ɗin ciyaman naira miliyan 10, san kuma na kansila naira miliyan 5.
Opposition parties; LP, YPP, AAC, secured several councillor seats in Saturday’s local government council elections in Bauchi, a state in Nigeria’s North-East zone, controlled by the Peoples Democratic Party (PDP) administration of Governor Bala Mohammed.
KWAMISHINIYAR HUKUMAR ƘIDAYA TA ƘASA TA GANA DA MALAM NUHU RIBAƊO

Kasancewar ta memba a kwamitin ƙidayar gidaje, Hajiya Saa Dogonbauchi ta samu damar yin wata ganawa mai muhimmanci da Malam Nuhu Ribaɗo, babban mai ba wa shugaban ƙasa shawara kan harkokin tsaro, a lokaci guda kuma shugaban kwamitin ƙidayar gidaje, tare da ɗan'uwanta, mai girma gwamnan Jihar Kaduna, wato gwamna mai aiki tuƙuru da kawo cigaba ga al’umma, Malam Uba Sani, gwamnan da a halin yanzu ya mayar da jihar Kaduna zuwa sabon birni.
Shugaban Ƙasar Najeriya, Bola Ahmed Tinubu ya amince da buƙatar da kamfanin mai na ƙasa, wato NNPC ya aike masa ta dawo da tallafin man fetur duba da yadda farashin man ke hau hawa.

Dawo da tallafin zai taimaka wajan tsayar da farashin mai a ƙasar.
Daga cikin matakan da gwamnatin tarayya ta ɗauka akan dai dai ta farashin man fetur a Najeriya, Shugaba Bola Ahmed Tinubu, ya amince wa kamfanin mai wato (NNPCL), da suyi amfani da ribar shekarar 2023 da kamfanin ya samu domin biyan tallafin man fetur na wucin gadi.
The NNPC Limited has released its 2023 Audited Financial Statement (AFS), declaring a net profit of N3.297 trillion at the close of the financial year which ended in December 2023, an increase of over N700 billion (28%) when compared to the 2022 profit of N2.548 trillion.
Kamfanin mai na ƙasa NNPCL ya bayyana cewa ya samu ribar Naira Tiriliyan 3.3 a shekarar 2023.

Babban jami'in kudi na NNPC, Umar Ajiya wanda ya yiwa manema labarai jawabi kan cigaban da ma'aikatar ta mu yace wannan ce riba mafi tsoka da kamfanin ya samu tun kafuwarsa.

Adadin ribar da kamfanin ya samu a shekarar 2023 ta haura da sama da Naira Tiriliyan 1 idan aka kwatanta da abinda ya samu a 2022.
Kano State All Progressives Congress APC Chairman Party, Alh. Abdullahi Abbas has submitted his petition to EFCC and investigate the state government on NOVOMED Pharmaceuticals ltd, regarding recent Dr. Bello Galadanchi viral video, contract Award.
Media is too big
VIEW IN TELEGRAM
Ba mu dawo da tallafin man fetur ba kamar yadda ake ta yaɗawa.
Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya naɗa Shugaban Ƙungiyar Izala ta Kano Prof. Abdullahi Saleh Pakistan a Shugaban Hukumar Aikin Hajji na Ƙasa.
President Tinubu appoints Kano's renowned scholar and leade of JIBWIS in the state, Prof. Abdullahi Saleh Pakistan as NAHCON Chairman.
The federal government has announced that the sale of crude oil to the Dangote refinery in naira will begin on October 1st.

During a meeting with the Implementation Committee on Monday in Abuja, Wale Edun, the Minister of Finance and Coordinating Minister of the Economy, shared the announcement.

“The Minister of Finance and Coordinating Minister of the Economy, Mr. Wale Edun, today led the Implementation Committee meeting on the transition to crude oil sales in naira.

“The meeting reviewed progress on key initiatives, including the upcoming commencement of naira payments for crude oil sales to the Dangote Refinery starting October 1, 2024.”
Gov. Ahmadu Umar Fintiri of Adamawa State has given his approval for the implementation of the new national minimum wage of ₦70,000 for civil servants in the state, effective from August.
Today, 19th August, 2024. Haj. Sa'adatu Garba Dogobauchi the Honourable Federal Commissioner National Population Commission {NPC} representing Kaduna State received a courtesy visit from the Assistant Commissioner of Police, Mr. Idris Bunu at her office in Kaduna State. They discussed key security matters, particularly concerning the security in National Population Commission office Kaduna.
Today 19th August 2024. At the National Population Commission (NPC), Kaduna state. Haj. Sa'adatu Garba Dogobauchi the Honourable Federal Commissioner Representing Kaduna State, received a courtesy visit from Barr. Henry Danjuma Magaji, the Deputy Speaker of the Kaduna State House of Assembly.
Sabon Shugaban Hukumar Aikin Hajji ta Ƙasa wato NAHCON kuma Shugaban Ƙungiyar Izala ta jihar Kano Prof. Abdullahi Saleh Pakistan ya kai ziyarar godiya ga Shugaban Jam’iyyar APC na ƙasa Dr. Abdullahi Umar Ganduje a yau Litinin bayan da Gwamnatin Shugaba Tinubu ta sanar da bashi muƙami.
Dana Air and Azman air have closed down their operations and sacked all their staff.
Kungiyar malaman jami'o'i ta ƙasa wato ASUU, ta bawa gwamnatin Najeriya wa’adin kwanaki 21 gabanin tsunduma yajin aiki.
Ɗan takarar gwamnan jihar Kano a zaɓen 2023 ƙarƙashin jam'iyar APC, Dakta Nasiru Yusuf Gawuna. A cikin ofishin sa na a matsayin Shugaban Hukumar Gudanarwar Jami'ar Bayero dake Kano.
Kotu ta umurci tsohon gwamnan Kogi, Yahaya Bello ya bayyana kansa a gaban Kotu domin cigaba da fuskantar Shari’a.

Haka zalika kotun ta soke hukuncin kariya da babbar kotun jihar Kogi ta bashi.